1 Sar 2:8 HAU

8 “Ga kuma Shimai ɗan Gera, daga garin Bahurim ta Biliyaminu. Shi ne ya yi mini mugun zagi sa'ad da na tafi Mahanayim, amma sa'ad da ya zo taryata a Urdun, sai na rantse masa da Ubangiji, na ce ba zan kashe shi ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:8 a cikin mahallin