1 Sar 20:37 HAU

37 Annabin kuma ya tarar da wani mutum, ya ce masa, “Ina roƙonka ka buge ni.” Mutumin kuwa ya buge shi da ƙarfi ya rotsa shi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:37 a cikin mahallin