40 Da na shiga fama da kai da kawowa sai mutumin ya tsere.”Sai Sarkin Isra'ila ya ce masa, “Haka shari'arka za ta zama, gama kai da kanka ka yanke shari'ar.”
Karanta cikakken babi 1 Sar 20
gani 1 Sar 20:40 a cikin mahallin