1 Sar 20:41 HAU

41 Annabin ya yi saurim, ya kware ƙyallen a fuskarsa, sa'an nan sarki ya gane, ashe, ɗaya daga cikin annabawa ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:41 a cikin mahallin