1 Sar 20:42 HAU

42 Sa'an nan annabin ya ce wa sarki, “Ubangiji ya ce, ‘Da yake ka bar mutumin da na ƙaddara ga mutuwa ya kuɓuta daga hannunka, haka ranka zai zama a maimakon nasa, mutanenka kuwa a maimakon mutanensa.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:42 a cikin mahallin