1 Sar 21:29 HAU

29 “Ka ga yadda Ahab ya ƙasƙantar da kansa a gabana? Da yake ya ƙasƙantar da kansa a gabana, ba zan kawo masifar a zamaninsa ba, sai a zamanin ɗansa ne, zan kawo masifar a kan gidansa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:29 a cikin mahallin