1 Sar 21:8 HAU

8 Sa'an nan ta rubuta wasiƙu da sunan Ahab, ta hatimce su da hatiminsa, sa'an nan ta aika da wasiƙun zuwa ga dattawa da fādawan da suke zaune a birnin tare da Nabot.

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:8 a cikin mahallin