1 Sar 22:10 HAU

10 Sarkin Isra'ila da Yehoshafat, Sarkin Yahuza, suna zaune a kujerun sarautarsu, saye da tufafinsu a dandalin ƙofar Samariya. Annabawa kuwa suna annabci a gabansu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:10 a cikin mahallin