11 Zadakiya ɗan Kena'ana ya yi ƙahonin ƙarfe, ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Da waɗannan ƙahoni za ka tunkuyi Suriyawa har su hallaka.’ ”
Karanta cikakken babi 1 Sar 22
gani 1 Sar 22:11 a cikin mahallin