1 Sar 22:12 HAU

12 Dukan annabawan suka yi annabci iri ɗaya, suna cewa, “Ka haura zuwa Ramot, za ka yi nasara, gama Ubangiji zai ba da ita a hannunka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:12 a cikin mahallin