1 Sar 22:15 HAU

15 Da ya zo gaban sarki, sai sarki ya ce masa, “Mikaiya, mu tafi Ramot don yaƙi, ko kuwa kada mu tafi?”Ya amsa masa ya ce, “Ka haura, za ka yi nasara, Ubangiji zai ba da ita a hannunka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:15 a cikin mahallin