1 Sar 22:14 HAU

14 Amma Mikaiya ya ce, “Na rantse da Ubangiji, abin da Ubangiji ya faɗa mini, shi ne zan faɗa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:14 a cikin mahallin