1 Sar 22:17 HAU

17 Mikaiya ya ce, “Na ga mutanen Isra'ila duka a warwatse a kan tuddai kamar tumakin da ba su da makiyayi, Ubangiji kuwa ya ce, ‘Waɗannan ba su da shugaba, bari kowa ya koma gidansa lafiya.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:17 a cikin mahallin