1 Sar 22:18 HAU

18 Sarkin Isra'ila ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka ba, ba zai yi wani annabcin alheri a kaina ba sai dai na masifa?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:18 a cikin mahallin