1 Sar 22:19 HAU

19 Makaiya kuwa ya ce, “Ka ji maganar Ubangiji, gama na ga Ubangiji yana zaune a kursiyinsa. Dukan taron mala'ikun Sama suna tsaye a wajen damansa da na hagunsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:19 a cikin mahallin