49 Sa'an nan Ahaziya, ɗan Ahab, ya ce wa Yehoshafat. “Ka bar barorina su tafi tare da naka a cikin jirage.” Amma Yehoshafat bai yarda ba.
Karanta cikakken babi 1 Sar 22
gani 1 Sar 22:49 a cikin mahallin