1 Sar 22:50 HAU

50 Yehoshafat kuwa ya rasu, aka binne shi a inda aka binne kakanninsa a birnin kakansa Dawuda. Ɗansa Yehoram ya gaji sarautarsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:50 a cikin mahallin