1 Sar 22:51 HAU

51 Ahaziya, ɗan Ahab, ya ci sarautar Isra'ila a Samariya a shekara ta goma sha bakwai ta sarautar Yehoshafat, Sarkin Yahuza. Ya yi sarautar Isra'ila shekara biyu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:51 a cikin mahallin