1 Sar 3:14 HAU

14 Idan za ka yi mini biyayya ka kuma kiyaye dokokina, da umarnaina kamar yadda tsohonka Dawuda ya yi, to, zan ba ka tsawon rai.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:14 a cikin mahallin