1 Sar 3:15 HAU

15 Da Sulemanu ya farka, ashe, mafarki ne, Sa'an nan ya zo Urushalima, ya tafi ya tsaya a gaban akwatin alkawarin Ubangiji. Ya miƙa hadayu na ƙonawa, da hadayu na salama. Ya kuma yi wa dukan barorinsa biki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:15 a cikin mahallin