1 Sar 3:20 HAU

20 Da tsakar daren sai ta tashi, ta ɗauke ɗana daga wurina, sa'ad da nake barci, ta kai shi gadonta, sa'an nan ta kwantar da mataccen ɗanta a wurina.

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:20 a cikin mahallin