1 Sar 3:21 HAU

21 Sa'ad da na tashi da safe don in ba ɗana mama, sai ga shi, matacce. Da na duba sosai, sai na ga ba nawa ba ne, wanda na haifa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:21 a cikin mahallin