1 Sar 3:22 HAU

22 Amma ɗaya matar ta ce, “A'a, mai ran shi ne nawa, mataccen kuwa shi ne naki!”Sai ta fari ta ce, “A'a, mataccen shi ne naki, mai rai ne nawa!”Haka suka yi ta gardama a gaban sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:22 a cikin mahallin