1 Sar 4:23 HAU

23 da turkakkun bijimai goma, da shanu ashirin daga makiyaya, da tumaki ɗari banda kishimai, da bareyi, da batsiyoyi, da kaji masu ƙiba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 4

gani 1 Sar 4:23 a cikin mahallin