1 Sar 4:24 HAU

24 Sulemanu ya mallaki dukan ƙasar da yake yamma da Kogin Yufiretis, daga Tifsa har zuwa birnin Gaza. Ya mallaki dukan sarakuna yammacin Yufiretis. Akwai zaman lafiya ko'ina a mulkinsa da ƙasashen maƙwabta.

Karanta cikakken babi 1 Sar 4

gani 1 Sar 4:24 a cikin mahallin