1 Sar 4:34 HAU

34 Sarakuna daga ko'ina a duniya, sun ji labarin hikimarsa, suka kuma aika da mutane don su ji shi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 4

gani 1 Sar 4:34 a cikin mahallin