1 Sar 5:1 HAU

1 Hiram, Sarkin Taya, ya aiki jakadunsa zuwa wurin Sulemanu, sa'ad da ya ji ya gāji tsohonsa, gama Hiram abokin Dawuda ne ƙwarai dukan kwanakinsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:1 a cikin mahallin