1 Sar 5:11 HAU

11 Sulemanu kuwa yakan ba Hiram alkama mudu dubu ashirin (20,000), da tattaccen man zaitun ma'auni dubu ashirin (20,000) kowace shekara domin ya ciyar da mutanensa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:11 a cikin mahallin