12 Ubangiji kuwa ya ba Sulemanu hikima kamar yadda ya yi masa alkawari. Akwai kuma zaman lafiya tsakanin Hiram da Sulemanu, suka kuma ƙulla yarjejeniya da juna.
Karanta cikakken babi 1 Sar 5
gani 1 Sar 5:12 a cikin mahallin