1 Sar 6:15 HAU

15 Ya yi bango na ciki da katakan itacen al'ul tun daga ƙasa har sama, ya kuma rufe daɓen da itacen fir.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:15 a cikin mahallin