1 Sar 6:16 HAU

16 Ya gina Wuri Mafi Tsarki na can ciki, ya gina shi can ƙuryar Haikalin. Tsayinsa kamu ashirin ne , an manne masa katakan itacen al'ul tun daga ƙasa har sama.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:16 a cikin mahallin