1 Sar 6:20 HAU

20 Tsawon Wuri Mafi Tsarki na can ciki kamu ashirin ne, fāɗinsa kamu ashirin, tsayinsa kuma kamu ashirin. Ya dalaye shi da zinariya tsantsa. Ya kuma yi bagadensa da itacen al'ul.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:20 a cikin mahallin