1 Sar 6:21 HAU

21 Sulemanu ya dalaye cikin Haikalin da zinariya tsantsa. Ya kuma gifta sarƙoƙin zinariya a gaban Wuri Mafi Tsarki na can ciki, sa'an nan ya dalaye su da zinariya.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:21 a cikin mahallin