1 Sar 6:22 HAU

22 Ya dalaye dukan cikin Haikalin da zinariya, ya kuma dalaye bagaden da yake Wuri Mafi Tsarki na can ciki, da zinariya.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:22 a cikin mahallin