1 Sar 6:23 HAU

23 Ya yi kerubobi guda biyu da itacen zaitun, ya sa su cikin Wuri Mafi Tsarki na can ciki. Tsayin kowane kerub kamu goma ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:23 a cikin mahallin