1 Sar 6:24-25 HAU

24-25 Dukan kerubobin irinsu ɗaya girmansu kuma ɗaya. Tsawon kowane fiffike na kerub ɗin kamu biyar, wato tsawon daga ƙarshen wannan fiffike zuwa ƙarshen wancan fiffike kamu goma ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:24-25 a cikin mahallin