1 Sar 6:7 HAU

7 An gina Haikalin da duwatsun da aka sassaka tun daga can wurin da aka haƙo su, don haka ba a ji amon guduma, ko na gatari, ko na wani kayan aiki irin na ƙarfe ba, sa'ad da ake ginin Haikalin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:7 a cikin mahallin