1 Sar 6:8 HAU

8 Ƙofar domin ɗakuna na ƙasa tana wajen dama na Haikalin. Akwai matakai zuwa hawa na tsakiya da zuwa bene na uku.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:8 a cikin mahallin