1 Sar 7:20 HAU

20 Dajiyar tana kan ginshiƙan nan biyu kusa da wani abu mai kama da gammo, wanda yake kusa da ragar. Akwai jeri biyu na siffofin rumman guda ɗari biyu a kewaye da dajiyar.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:20 a cikin mahallin