1 Sar 7:21 HAU

21 Ya kafa ginshiƙan a shirayin Haikalin. Ya kafa ginshiƙi ɗaya a wajen dama, ya sa masa suna, Yakin, wato Allah ya kafa. Ya kafa ɗaya ginshiƙin a wajen hagu, ya sa masa suna Bo'aza, wato da ƙarfin Allah.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:21 a cikin mahallin