1 Sar 7:24 HAU

24 Akwai goruna kewaye da gefensa. Gora goma a kowane kamu ɗaya. Suka kewaye kwatarniya. Gorunan jeri biyu ne, an yi zubinsu haɗe da kwatarniyar.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:24 a cikin mahallin