1 Sar 7:25 HAU

25 Aka ɗora ta a kan siffofin bijimai goma sha biyu. Siffofin bijimai uku suna fuskantar gabas, uku kuma suna fuskantar yamma, uku suna fuskantar kudu, uku kuma suna fuskantar arewa. An ɗora kwatarniya a kansu. Gindinsu duka na wajen ciki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:25 a cikin mahallin