1 Sar 7:26 HAU

26 Kaurin kwatarniya ya kai taƙin hannu guda. An yi gefenta kamar finjali, kamar kuma furen bi-rana. Takan ci garwa dubu biyu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:26 a cikin mahallin