1 Sar 7:27 HAU

27 Ya kuma yi dakali goma da tagulla. Kowane dakali tsawonsa kamu huɗu, faɗinsa kuma kamu huɗu, tsayinsa kuwa kamu uku ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:27 a cikin mahallin