1 Sar 7:30 HAU

30 Kowane dakali yana da ƙafa huɗu na tagulla kamar na karusa, da sandunan tagulla don sa kwatarniya. A kusurwoyin akwai abubuwa na zubi don tallabar kwatarniya. An zana furanni a kowane gefensu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:30 a cikin mahallin