1 Sar 7:31 HAU

31 Bakinsa daga cikin dajiyar ya yi sama kamu guda. Bakin da'ira ne kamar fasalin gammo, kamu ɗaya da rabi. Akwai zāne-zāne a bakin. Sassan murabba'i ne, ba da'ira ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:31 a cikin mahallin