1 Sar 7:32 HAU

32 Ƙafafu huɗu ɗin, suna ƙarƙashin sassan. Sandunan ƙafafun a haɗe suke da dakalan. Tsayin kowace ƙafa kuwa kamu ɗaya da rabi ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:32 a cikin mahallin