1 Sar 7:33 HAU

33 Ƙafafun suna kama da ƙafafun karusa. Sandunan ƙafafun, da gyaffansu, da kome na ƙafafun duka na zubi ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:33 a cikin mahallin