1 Sar 7:38 HAU

38 Ya kuma yi daruna na tagulla guda goma. Kowane daro yana cin misalin garwa tamanin. Kowane daro kamu huɗu ne. Kowane dakali yana da daro ɗaya.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:38 a cikin mahallin