1 Sar 7:39 HAU

39 Ya kafa dakali biyar a gefen dama na Haikalin, ya kuma kafa biyar a gefen hagu na Haikalin. Ya kuma sa kwatarniya na zubi a gefen dama na Haikalin, wajen kusurwar gabas maso kudu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:39 a cikin mahallin